價格:免費
更新日期:2018-09-26
檔案大小:37M
目前版本:3
版本需求:Android 4.1 以上版本
官方網站:http://galaxyinthesky.com
Email:nasir.abdulkarim1@gmail.com
聯絡地址:AASTMT Abou Qeer, Alexandria Egypt. P.O 21913
Wannan shine kashi na biyu cikin shirin Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
Kashi na Farkon yana cikin wannan store na Google Play.
Domin bada wata shawara ko tsokaci, yi amfani da email din developer ka turo sakonka/ki. Zanyi Farin ciki idan naji daga gareku.
Kada ku manta kuyi sharing din wannan App na Kundin tarihi tare da 'yanuwa da abokan arziki.
Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.
Check for kareemtkb inside Google Play at anytime for Free Hausa Islamic Apps.